Matthew 27:52 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kaburbura suka bubbuɗe, jikunan tsarkaka da yawa kuwa cikin waɗanda da suka mutu, suka tashi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ بُبُّوطٜىٰ كَبُرْبُرَ، ڟَرْكَكَا دَيَوَ دَ سُكَ مُتُ سُكَتَاشِ دَ رَيْ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka bubbuɗe kaburbura, tsarkaka da yawa da suke barci kuma suka tashi.