Matthew 27:57 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yamma ta yi, sai ga wani mutum mai arziki daga Arimateya, sunansa Yusuf, wanda shi da kansa almajirin Yesu ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَمَّ تَيِ، سَيْ وَنِ مَيْ أَرْزِڧِ، مُتُمِنْ أَرِمَتِيَ، مَيْ سُونَ يُوسُڢَ يَذُواْ، شِے مَا أَلْمَجِرِنْ عِيسَىٰ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Maraice lis sai wani mai arziki ya zo, mutumin Arimatiya, mai suna Yusufu, shi ma almajirin Yesu ne.