Matthew 27:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Manyan firistoci suka ɗauki kuɗin, suka ce, “Doka ta hana a sa kuɗin a cikin ma’aji, da yake kuɗin jini ne.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مَنْيَنْ ڢِرِسْتُواْثِے سُكَ ݣُوشِ كُطِنْ سُكَثٜىٰ «بَيْ كَمَاتَ أَ سَا كُطِنَّنْ أَوُرِنْ أَجِيَرْ كُطِنْ هَيْكَلِبَ، دُواْمِنْ كُطِنْ جِنِ نٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma manyan firistoci suka tsince kuɗin suka ce, “Bai halatta mu zuba su a Baitulmalin Haikali ba, don kuɗin ladan kisankai ne.”