Matthew 28:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan ranar Asabbaci, da sassafe, a ranar farko ta mako, Maryamu Magdalin tare da ษaya Maryamun, suka je don su ga kabarin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฑูุงููุฑู ูููุชู ุชูู
ููููุงู ุชูุง ููุซูููฐ ููููฐููููุ ุงูู ุฑูุงููุฑู ฺขูุฑููููุงู ุชูู
ููููุงู ุฏู ุณูุณฺููขูููฐ ุณููู ู
ูุฑูููู
ู ุฏูุบู ู
ูุบูุฏููู ุฏู ุทููููู ู
ูุฑูููู
ู ุณูููุฌูููฐ ุณูุฏููุจู ููุจูุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, bayan Asabar, da asussuba a ranar farko ta mako, sai Maryamu Magadaliya da ษaya Maryamun, suka je ganin kabarin.