Matthew 28:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ku tafi da sauri ku gaya wa almajiransa cewa, โYa tashi daga matattu, ya kuma ya sha gabanku zuwa Galili. Can za ku gan shi.โ Ga shi na faษa muku.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฌูููฐ ุฏูุณูููุฑู ููุบููููู ุงููููู
ูุฌูุฑูููุณู ุซูููฐูู โนููุชูุงุดู ุฏูุบู ู
ูุชูุชูููุ ุบูุงุดู ููู
ู ุฐููู ุฑูุบูุงูู ุฐูููุง ุบููููููุ ุนูุซููู ููููฐ ุฐูุงูู ุบูููุดูุโบ ุงููุจูููุฏู ููุฐููุงู ุงููููโุบููู ู
ููู ููููฐููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku tafi maza ku gaya wa almajiransa, cewa, ya tashi daga matattu. Ga shi kuma, zai riga ku zuwa ฦasar Galili, a can ne za ku gan shi. Ga shi, na gaya muku.โ