Matthew 3:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Nan da nan da aka yi wa Yesu baftisma, sai ya fito daga ruwa. A wannan lokaci sama ya buษe, sai ya ga Ruhun Allah yana saukowa kamar kurciya ya kuwa sauka a kansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุนููููู ูู ุนููุณูููฐ ุจฺูขูุชูุณูู
ูุ ููุง ฺขูุชููุงู ุฏูุบู ุถููู ููููฐููููุ ุณููู ูููู ุฏููููู ุณูู
ู ุชูุจููุทูููฐุ ููุบู ุฑููุญู ุงูููููู ูููู ุณููููููุงููู ุนูููู
ูููููู ููุฑูุซูููุ ุญูุฑู ููุณููููู ุนูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da aka yi wa Yesu baftisma, nan da nan da ya fito daga ruwan, sai ga sama ta dฤre, ya ga Ruhun Allah na saukowa kamar kurciya, har ya sauka kansa.