Matthew 3:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane suka zo wurinsa daga Urushalima da dukan Yahudiya da kuma dukan yankin Urdun.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ูุชูููููฐูู ุนูุฑููุดููููู
ู ุฏู ูููููููููู ูููููุฏููู ุฏููู ุฏู ููุฏููููู ฺงูุณูุงุดูููฐูู ูููููููู ูููุงูุบููู ูููุงูุฏูููุ ุณููููู ุชูุธููู ููุฑูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai mutanen Urushalima, da na dukan Yahudiya, da na duk ฦasashen bakin Kogin Urdun, suka yi ta zuwa wurinsa,