Matthew 3:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma da Yohanna ya ga Farisiyawa da Sadukiyawa da yawa suna zuwa inda yake yin baftisma, sai ya ce musu, โKu macizai! Wa ya gargaษe ku ku guje wa fushin nan mai zuwa?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุฏู ููุญูููู ููุบู ฺขูุฑูุณูููุงููุง ุฏู ุณูุฏููููููุงููุง ุฏููููู ุณููู ุฐูููุง ุฏููุงูู
ููู ุนูููู
ูุณู ุจฺูขูุชูุณูู
ูุ ุณูููููุซูููฐ ู
ูุณูุ ยซููู ฺงูููโุบูููุฑู ู
ููุบูููููฐูู ู
ูุซููุธููู! ูู ููุบูุฑูุบูุทูููฐูู ููุบูุฌูููฐ ููุญูููููุซูููููู ูู ุงูููููู ู
ููู ุฐูููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma da Yahaya ya ga Farisiyawa da Sadukiyawa da yawa, sun taho domin a yi musu baftisma, sai ya ce musu, โKu macizai! Wa ya gargaษe ku, ku guje wa fushin nan mai zuwa?