Matthew 4:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yesu ya ce masa, “Rabu da ni, Shaiɗan! Gama a rubuce yake, ‘Yi wa Ubangiji Allahnka sujada, shi kaɗai kuma za ka bauta wa.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ عِيسَىٰ يَثٜىٰ مَسَ، «تَڢِے دَغَ نَنْ كَيْ شَيْطَنْ! غَمَا أَرُبُوثٜىٰ يَكٜىٰ ثٜىٰوَ « ‹كَيِ وَ عُبَنْ‌غِجِ اللَّهْ نْكَ سُجَّدَ، كُمَ شِ كَطَيْ ذَاكَ بَوْتَا مَسَ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yesu ya ce masa, “Tafi daga nan, kai Shaiɗan! domin a rubuce yake cewa, ‘Kă yi wa Ubangiji Allahnka sujada, Shi kaɗai za ka bauta wa.’ ”