Matthew 4:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya bar Nazaret, ya je ya zauna a Kafarnahum, wadda take a bakin tafki wajen Zebulun da Naftali
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููู
ู ุจูุฑู ููุธูุฑูููฐุชู ูููููุงูู
ู ฺููขูุฑูููููู
ู ุฏู ุฐูู
ูุ ููุฏูู ุชูููููฐ ุซููู ุจูุงูููู ุชูููฐููุ ุนููููู ุงููููุงููุฑู ูููููููู ุธูููฐุจููููู ุฏู ฺููขูุชูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma bar Nazarat, ya koma Kafarnahum da zama, can bakin teku, a kan iyakar ฦasar Zabaluna da Naftali,