Matthew 4:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Taron mutane mai yawa daga Galili, Dekafolis, Urushalima, Yahudiya da kuma yankin hayin Urdun suka bi shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชูุฑููุงูู ู
ูุชูููููฐ ุฏููููู ุณูููุจููุดู ุฏูุบู ุบูููููู ุฏู ููู
ู ุฏูุบู ูููููููู ุบูุฑูุฑููู ุบููุงูู
ูุ ุฏู ุนูุฑููุดููููู
ู ุฏู ูููููููู ูููููุฏูููุ ุญูุฑู ู
ูุง ุฏูุบู ฺงูููฐุชูุฑูููฐูู ูููุงูุบููู ูููุงูุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Taro masu yawan gaske suka bi shi daga ฦasar Galili, da Dikafolis, da Urushalima, da ฦasar Yahudiya, har ma daga hayin Kogin Urdun.