Matthew 4:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce, “In kai Ɗan Allah ne, yi tsalle ka sauka ƙasa. Gama a rubuce yake, “ ‘Zai umarci mala’ikunsa game da kai, za su tallafe ka da hannuwansu, don kada ka buga ƙafarka a kan dutse.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَثٜىٰ مَسَ «عِدَنْ كَيْ طَنْ اللَّهْ نٜىٰ، كَيِ ڟَلّٜىٰ كَڢَاطِ ڧَسَا، غَمَا أَرُبُوثٜىٰ يَكٜىٰ ثٜىٰوَ « ‹ذَيْبَادَ عُمَرْنِ غَ مَلاَىِٕكُنْسَ سُڟَرٜىٰكَ؞ ذَاسُ تَرٜىٰكَ دَ حَنُّوَنْسُ دُواْمِنْ كَدَ كَبُغَ ڧَڢَاڢُنْكَ أَدُوڟٜىٰ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya ce masa, “In kai Ɗan Allah ne, to dira ƙasa. Don a rubuce yake cewa, ‘Zai yi wa mala'ikunsa umarni game da kai,’ da kuma ‘Za su tallafe ka, Don kada ka yi tuntuɓe da dutse.’ ”