Matthew 4:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Har wa yau, Iblis ya kai shi bisa wani dutse mai tsawo sosai, ya nunnuna masa dukan mulkokin duniya da darajarsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุดูููุทููู ููุณูุงููููฐ ููููุดู ูููู ูููู ุชูุฏู ู
ููู ฺูููุงู ุณููุงูุณูููุ ููููููู ู
ูุณู ุฏููููู ู
ููููููุงููููู ุฏููููููุง ุฏู ุทูููููููุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har wa yau dai, sai Iblis ya kai shi kan wani dutse mai tsawo ฦwarai, ya nunnuna masa dukan mulkokin duniya da ษaukakarsu.