Matthew 5:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku yi murna ku kuma yi farin ciki, domin ladarku mai yawa ne a sama, gama haka suka tsananta wa annabawan da suka riga ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ู
ูุฑููู ุฏู ฺขูุถู ุซููู ุณููุงูุณูููุ ุฏููุงูู
ููู ุฐูุงูู ุณูุงู
ู ููุงุฏู ู
ููู ูููู ุงูู ุณูู
ูุ ุบูู
ูุง ุญููู ู
ูุชูููููฐ ุณููู ฺูููููุชูุง ูู ุงูููููุจูุงูููู ุฏู ุณููู ุฑูุบูุงููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku yi murna da farin ciki matuฦa, domin sakamakonku mai yawa ne a Sama, gama haka aka tsananta wa annabawan da suka riga ku.โ