Matthew 5:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKada ku yi tsammani na zo ne domin in kawar da Doka ko kuma Annabawa; ban zo domin in kawar da su ba ne, sai dai domin in ciccika su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููุฏู ูููู ฺูู
ูููู ููุฐููุงู ููููฐ ุงูููู ุฑูุดูููฐ ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐู ุฏู ููุชููุชฺููขููู ุงูููููุจูุงููุงุ ุจููู ุฐููุงู ุฏููุงูู
ููู ุงูููู ุฑูุดูููฐุณู ุจูุ ุณูููุฏููู ุฏููุงูู
ููู ุงูููู ุซูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKada ku yi zaton na zo ne in shafe Attaura da koyarwar annabawa. Na zo ne ba domin in shafe su ba, sai dai domin in cika su.