Matthew 5:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Saboda haka, in kana cikin ba da baikonka a kan bagade, a can kuwa ka tuna cewa ɗan’uwanka yana riƙe da kai a zuci,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ، عِدَنْ كَنَ ثِكِنْ بَادَ بَيْكُواْ عَكَنْ بَغَدٜىٰنْ هَدَايَ، أَنَنْ كَتُنَ ثٜىٰوَ طَنْعُوَنْكَ يَنَدَ وَتَ دَامُوَ غَمٜىٰدَ كَيْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, in kana cikin miƙa sadakarka a kan bagadin hadaya, a nan kuma ka tuna ɗan'uwanka na da wata magana game da kai,