Matthew 5:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“An kuma faɗa, ‘Duk wanda ya saki matarsa, dole yă ba ta takardar saki.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«أَنْ كُمَ ڢَطَا ثٜىٰوَ ‹وَنْدَ يَسَكِ مَاتَرْسَ دُواْلٜىٰ يَبَاتَ تَكَرْدَرْ سَكِ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“An kuma ce, ‘Kowa ya saki matarsa, sai ya ba ta takardar saki.’