Matthew 5:32 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ina gaya muku, duk wanda ya saki matarsa in ba a kan laifin zina ba, ya sa ta zama mazinaciya ke nan, kuma duk wanda ya auri macen da mijinta ya sake, shi ma yana zina ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุบููู ู
ููู ุดููููููฐุ ุนูุฏููู ู
ูุชูู
ู ููุณููู ู
ูุงุชูุฑูุณู ุจู ุฏููุงูู
ููู ฺููููขููู ูููู ุธูููุจูุ ููุง ุณูุงุชู ุงููููููููุฑู ูููู ุธููู ููููฐููููุ ุฏููู ููููุฏู ูู ุนูููุฑูููฐุชู ููู
ูุ ูููู ุธูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ni ina gaya muku, kowa ya saki matarsa, in ba a kan laifin zina ba, ya sa ta hanyar zina ke nan. Wanda kuma ya auri sakakkiya, ya yi zina.โ