Matthew 5:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ko da ƙasa, domin matashin ƙafafunsa ne; ko kuma da Urushalima, domin birnin Babban Sarki ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كُمَ كُرَنْڟٜىٰ دَ ڧَسَا، دُواْمِنْ نَنْ نٜىٰ اللَّهْ يَكٜىٰسَا ڧَڢَرْسَ، كُواْ كُمَ دَ عُرُوشَلِيمَ دُواْمِنْ عِتَثٜىٰ بِرْنِنْ بَبَّنْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ko da ƙasa, domin ita ce matashin ƙafarsa, ko kuma da Urushalima, domin ita ce birnin Babban Sarki.