Matthew 5:37 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abin da ya kamata ku ce kawai, shi ne, I, ko Aโa. Abin da ya wuce haka kuwa daga wurin Mugun nan yake.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุจููู ุฏู ููููู
ูุงุชู ููุซูููฐ ููููููุ ุดููููููฐ โนุนูโบ ูููุงู โนุงููุนูโบุ ุงููุจูููุฏู ููููุซูููฐ ุญููู ููููุ ุฏูุบู ููุฑููู ู
ููุบูููููู ููููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abin da duk za ku faษa ya tsaya a kan โIโ ko โA'aโ kawai. In dai ya zarce haka, to, daga Mugun ya fito.โ