Matthew 5:41 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In wani ya tilasta ka yin tafiya mil ษaya, to, tafi tare da shi mil biyu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ูููู ู
ููู ุฅูููููุงู ููุง ู
ูุงฺู ู
ููู ูููู ุชฺูขูููุฑู ูููููุงูู
ูุชู ุทูููุ ุชููุงูุ ูููู ุชฺูขูููุฑู ูููููุงูู
ูุชู ุจูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuma wani ya tilasta maka ku yi tafiyar mil guda tare, to, ku yi tafiyar mil biyu ma.