Matthew 6:1 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œKu yi hankali kada ku nuna โ€˜ayyukanku na adalciโ€™ a gaban mutane, don su gani. In kuka yi haka, ba za ku sami lada daga wurin Ubanku da yake cikin sama ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซูƒููŠู ุญูŽู†ู’ูƒูŽู„ู ูƒูŽุฏูŽ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุฏูŽู„ู’ุซูู†ู’ูƒู ูŠูŽุฐูŽู…ูŽ ู†ูŽุบูŽู†ูู†ู’ ุนูุฏููˆุงู’ุž ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุนูุฏูŽู†ู’ ูƒููƒูŽูŠู ุญูŽูƒูŽุŒ ุจูŽุฐูŽุงูƒู ุณูŽุงู…ู ู„ูŽุงุฏูŽ ุงู”ูŽูˆูุฑูู†ู’ ุนูุจูŽู†ู’ูƒู ู†ูŽุณูŽู…ูŽุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œKu yi hankali kada ibadarku ta zama ta ganin ido. Domin in kun yi haka, ba za ku sami sakamako wurin Ubanku da yake a Sama ba.