Matthew 6:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama in kuna yafe wa mutane sa’ad da suka yi muku laifi, Ubanku da yake cikin sama ma zai gafarta muku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«غَمَا عِدَنْ كُكَ غَاڢَرْتَا وَ وَطَنْدَ سُكَيِ مُكُ لَيْڢِے، عُبَنْكُ نَسَمَ مَا ذَيْ غَاڢَرْتَا مُكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin in kun yafe wa mutane laifofinsu, Ubanku na Sama zai yafe muku.