Matthew 6:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSaโad da kuma kuna azumi, kada ku ษata fuska, yadda munafukai suke yi. Sukan ษata fuskokinsu domin su nuna wa mutane cewa suna azumi. Gaskiya nake gaya muku, sun riga sun sami ladarsu cikakke.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูุฏููู ูููู ุงููุธูู
ูุ ููุฏู ูููปูุงุชู ฺขูุณููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ู
ูููุงฺขููููู ุณูููููฐููุ ุณูู ุฏููู ุณููููู ูปูุงุชู ฺขูุณูููุฑูุณู ุฏููุงูู
ููู ุณูููููู ููู
ูุชูููููฐ ุซูููฐูู ุณููู ุงููุธูู
ูุ ุญฺูงฺููงู ุงูููู ุบููู ู
ูููุ ุณููู ุฑูุบูุง ุณููู ุณูุงู
ู ููุงุฏูููุณู ููููฐููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โIn kuma kuna yin azumi, kada ku turษune fuska kamar munafukai, don sukan yanฦwane fuska, wai don mutane su ga suna azumi ne. Hakika, ina gaya muku, sun sami iyakar ladansu ke nan.