Matthew 6:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Kada ku yi wa kanku ajiyar dukiya a duniya, inda asu da tsatsa suke ɓatawa, inda kuma ɓarayi sukan fasa, su yi sata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كَدَ كُتَارَ وَكَنْكُ دُوكِيَ عَدُونِيَا عِنْدَ غَضَ دَ ڟَاڟَا ذَاسُ لَلَتَرْدَ عِتَ، عِنْدَ كُمَ ٻَرَيِ ذَاسُ عِيَ شِغَ سُيِسَاتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Kada ku tara wa kanku dukiya a duniya, inda asu da tsatsa suke ɓatawa, inda ɓarayi kuma suke karyawa su yi sata.