Matthew 6:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka ina gaya muku ko Solomon cikin dukan darajarsa bai sa kayan adon da ya kai na ko ɗaya a cikinsu ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْدَهَكَ إِنَ غَيَ مُكُ، كُواْ سَرْكِے سُلَيْمَٰنُ دَ دُكَنْ دَرَجَرْسَ، بَيْتَٻَ أَدُواْ كَمَرْ طَيَ دَغَ ثِكِنْسُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
duk da haka ina gaya muku, ko Sulemanu ma, shi da adonsa duk, bai taɓa yin adon da ya fi na ɗayansu ba.