Matthew 6:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma saโad da kake ba wa masu bukata taimako, kada ka yarda hannun hagunka yฤ ma san abin da hannun damarka yake yi,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ุฐูุงูููู ูููููู ู
ููู ุจฺูงูุงุชู ุณูุฏูููุ ููุฏู ููุจูุฑู ุญูููููููู ููููุบู ููุณููู ุงููุจูููุฏู ุญูููููููู ููุฏูู
ู ููููููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma in kana yin sadaka, kada hannunka na hagu ya san abin da hannunka na dama yake yi,