Matthew 6:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSaโad da kuma kuke adduโa, kada ku zama kamar munafukai, gama sun cika son yin adduโa a tsaye a cikin majamiโu da kuma a bakin titi, don mutane su gan su. Gaskiya nake gaya muku, sun riga sun sami ladarsu cikakke.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููู
ู ุนูุฏููู ุฐูุงูููู ุงููุฏููุนูุ ููุฏู ููุฐูู
ู ููู
ูุฑู ู
ูููุงฺขูููููุ ู
ูุงุณู ุณููุงูู ูููู ุงููุฏููุนู ุงฺูููููููฐ ุนูุซููููู ู
ูุฌูู
ูุนู ุฏู ููู
ู ูููู ุญููููู ุฏููุงูู
ููู ู
ูุชูููููฐ ุณูุบูููุณูุ ุญฺูงฺููงู ุงูููู ุบููู ู
ูููุ ุณููู ุฑูุบูุง ุณููู ุณูุงู
ู ููุงุฏูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โIn za ku yi addu'a, kada ku zama kamar munafukai, don sun cika son yin addu'a a tsaye a majami'u da kan hanya, wai mutane su gan su. Gaskiya nake gaya muku, sun sami iyakar ladansu.