Matthew 6:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“To, ga yadda ya kamata ku yi addu’a. “ ‘Ubanmu wanda yake cikin sama, a tsarkake sunanka,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ كُيِ أَدُّعَ كَمَرْ حَكَ؞ « ‹عُبَنْمُ وَنْدَ يَكٜىٰ ثِكِنْ سَمَ، عَكِيَايٜىٰ سُونَنْكَ دَ ڟَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka sai ku yi addu'a kamar haka, ‘Ya Ubanmu, wanda yake cikin Sama, A kiyaye sunanka da tsarki.