Matthew 7:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, duk abin da kuke so mutane su yi muku, ku ma sai ku yi musu, domin wannan shi ne Doka da koyarwar Annabawa sun ฦunsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุฏููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐุณููุงู ู
ูุชูููููฐ ุณููู ู
ููู ุณููู ููู ู
ูุง ูููู ู
ูุณูุ ุบูู
ูุง ููููููู ุดููููููฐ ู
ฺูููขูุฑู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐู ุฏู ุชูุงูููููุจูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka duk abin da kuke so mutane su yi muku, ku ma sai ku yi musu, domin wannan shi ne Attaura da koyarwar annabawa.โ