Matthew 7:21 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œBa duk mai ce mini, โ€˜Ubangiji, Ubangiji,โ€™ ne zai shiga mulkin sama ba, sai dai wanda yake aikata nufin Ubana da yake sama.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุจูŽุฏููƒู’ ู…ูŽูŠู’ ุซูœู‰ูฐู…ูู†ู โ€น ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ุŒ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู โ€บ ู†ูœู‰ูฐ ุฐูŽูŠู’ ุดูุบูŽ ู…ูู„ู’ูƒู ุณูŽู…ูŽุจูŽุž ุณูŽูŠู’ ุฏูŽูŠู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูŠู ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุนูุจูŽุงู†ูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุซููƒูู†ู’ ุณูŽู…ูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐุณููˆุงู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œBa duk mai ce mini, โ€˜Ya Ubangiji, ya Ubangiji,โ€™ ne zai shiga Mulkin Sama ba, sai dai wanda ya yi abin da Ubana da yake cikin Sama yake so.