Matthew 7:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yawa za su ce mini a wannan rana, โUbangiji, Ubangiji, ashe, ba mu yi annabci a cikin sunanka ba, ba kuma a cikin sunanka ne muka fitar da aljanu, muka yi abubuwan banmamaki da yawa ba?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ุฑูุงููุฑู ูููู ู
ูุชูููููฐ ุฏููููู ุฐูุงุณูุซูููฐ ู
ููู โน ุนูุจูููโุบูุฌู ุ ุนูุจูููโุบูุฌู!โบ ุจูู
ููู ููุนูุธู ุซููููู ุณููููููููุจูุ ุจูู
ููููุงูุฑู ุงููููุฌููู ุซููููู ุณูููููููู ุจูุ ุจูู
ููู ุงููููููููู ุจููู ู
ูุงู
ูุงูู ุฏููููู ุซููููู ุณููููููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ranar nan da yawa za su ce mini, โYa Ubangiji, ya Ubangiji, ashe, ba mu yi annabci da sunanka ba? Ba mu fitar da aljannu da sunanka ba? Ba mu kuma yi ayyukan al'ajabi masu yawa da sunanka ba?โ