Matthew 7:24 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œSaboda haka duk wanda yake jin kalmomin nan nawa yake kuma aikata su, yana kama da mutum mai hikima wanda ya gina gidansa a kan dutse.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽ ุฏููƒู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุฌู ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุชูŽุงูˆูŽุŒ ูŠูŽูƒูู…ูŽูŠู ุงู”ูŽู…ู’ฺขูŽุงู†ู ุฏูŽ ุนูุชูŽุŒ ุฐูŽูŠู’ ุฐูŽู…ูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ู…ูŽูŠู’ ุญููƒูู…ูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุบูู†ูŽ ุบูุฏูŽู†ู’ุณูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุฏููˆฺŸูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œSaboda haka, kowa da yake jin maganar nan tawa, yake kuma aikata ta, za a kwatanta shi da mutum mai hikima, wanda ya gina gidansa a kan fฤ.