Matthew 7:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ruwan sama ya sauko, rafuffuka suka cika, iska kuma ta hura ta bugi gidan; duk da haka bai fฤษi ba, gama yana da harsashinsa a kan dutse.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุถููู ููุณููููููุงูุ ูููุงูุบููู ุณููููู ุงููู
ูุจูููููุ ุงููุณููู ุชูุชูุงุณููุงู ุชูุจูุบู ุบูุฏูููุ ุนูู
ููุง ุจููู ฺขูุงุทูุจูุ ุฏููุงูู
ููู ุงููููโุบูููุงุดู ุนููููู ุฏฺูููููฐููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ruwa ya sauko, koguna suka yi cikowa, iska ta taso ta bugi gidan, amma bai faษi ba, domin an gina shi a kan fฤ ne.