Matthew 7:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ruwan sama ya sauko, rafuffuka suka cika, iska kuwa ta hura ta bugi gidan, sai ya fฤษi da mummunar ragargajewa kuwa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุถููู ููุณููููููุงูุ ูููุงูุบููู ุณููููู ุงููู
ูุจูููููุ ุงููุณููู ุชูุชูุงุณููุงู ุชูุจูุบู ุบูุฏูููุ ุณููู ุบูุฏููู ฺููขูุงุทูุ ู
ููู
ููููุฑู ฺขูุงุทููู ููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ruwa ya sauko, koguna suka yi cikowa, sai iska ta taso ta bugi gidan har ya rushe, mummunar ragargajewa kuwa!โ