Matthew 7:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai munafuki, fara cire gungumen da yake idonka, a saโan nan ne za ka iya gani sosai yadda za ka cire ษan tsinken da yake a idon ษanโuwanka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ู
ูููุงฺขูููุ ููุซูุฑูููฐ ุบูููโุบูู
ูููฐูู ุฏูููููููฐ ุซููููู ุนูุฏููุงูููู ุชูููููุ ุฏููุงูู
ููู ููุงุนููู ุบููู ุณููุงูุณููู ููุฏูู ุฐูุงูู ุซูุฑูููฐ ุทููู ฺูููููููฐูู ุฏูููููููฐ ุซููููู ุนูุฏููุงูู ุทูููุนูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kai munafuki! Sai ka fara cire gungumen da yake idonka tukuna, sa'an nan ka gani sosai yadda za ka cire ษan hakin daga idon ษan'uwanka.