Matthew 8:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina kuma gaya muku da yawa za su zo daga gabas da kuma yamma, su ษauki wuraren zamansu a biki tare da Ibrahim, Ishaku, da Yaฦub a cikin mulkin sama.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ุบููู ู
ููู ุฏููููู ุซููููู ู
ูุงุณู ุจูููโุบูุณููููู ุงููุฑููู ููููููู ุฐูุงุณูุฐููุงู ุฏูุบู ุบูุจูุณู ุฏู ููู
ูู ุณูุฐููููู ุณูุซู ุจููู ุชูุฑูููฐุฏู ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ุฏู ุงููุณูุญููฐฺงู ุฏู ููุนฺูงููุจู ุงููู
ููููู ุณูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina kuma gaya muku, da yawa za su zo daga gabas da yamma su zauna cin abinci tare da Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu a Mulkin Sama,