Matthew 8:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Yesu ya ce wa jarumin, โJe ka! Za a yi bisa ga bangaskiyarka.โ A daidai wannan lokaci bawansa kuwa ya warke.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุนููุณูููฐ ููุซูููฐ ููุจูุจูููู ุณููุงูุฌููู ุฑููุงูู
ููู ยซููุฌูููฐุ ุฐูุงุนููู ู
ููู ุจูุณูุบู ุจูููโุบูุณูููููุฑูููุยป ูููู ุฏููููู ู
ููููู ู
ูุณู ุญูุฏูู
ูุฑู ููููุฑูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yesu ya ce wa jarumin, โJe ka, ya zama maka gwargwadon bangaskiyar da ka yi.โ Nan take yaronsa ya warke.