Matthew 8:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya isa ษayan gefen a yankin Gadarenawa (ko kuwa Gerasenawa), sai ga mutum biyu masu aljanu suna fitowa daga kaburbura suka tarye shi. Su abin tsoro ne ฦwarai, har ba mai iya bin wannan hanya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุนููุณูููฐ ูููููู ุทููู ููููููุ ุฐูููุง ูููููููู ุบูุถูุณูููุงููุงุ ุณููู ู
ูุชูู
ู ุจููู ู
ูุงุณู ุงููููุฌููู ุณููู ฺขูุชููุงู ุฏูุบู ููุฑููู ุฏู ุนูููููฐ ุจููููููฐ ู
ูุชูููููฐ ุณููู ุณูุฏู ุฏูุดูุ ุณููู ุฐูู
ู ุงููุจููู ฺููุงูุฑููุงู ุณููุงูุณููู ุญูุฑู ู
ูุง ุจูุง ู
ููู ุนููู ุจููู ููููููู ุญูููููุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya isa wancan hayi a ฦasar Garasinawa, mutum biyu masu aljannu suka fito daga makabarta suka tarye shi. Don kuwa su abin tsoro ne ฦwarai, har ba mai iya bi ta wannan hanya.