Matthew 8:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce musu, “Ku tafi!” Sai suka fita suka shiga cikin aladun, dukan garken kuwa ya gangara a guje daga kan tudun zuwa cikin tafkin aladun kuma suka mutu a cikin ruwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَثٜىٰ مُسُ «تُواْ، كُتَڢِے؞» سَيْ سُكَ ڢِتَ سُكَ شِغَ ثِكِنْ أَلَدُنْ، سَيْ غَرْكٜىٰنْ أَلَدُنْ غَبَاطَيَ سُكَتَاشِ أَغُجٜىٰ سُكَ غَنْغَرَ، سُكَ ڢَاطَ ثِكِنْ تٜىٰكُنْ، سُكَ مُتُ ثِكِنْ ضُوً؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce musu, “To, ku je.” Sai suka fita, suka shiga aladen. Sai kuwa duk garken suka rugungunta ta gangaren, suka faɗa tekun, suka hallaka a ruwa.