Matthew 9:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda Yesu yake cin abinci a gidan Mattiyu, masu karɓar haraji da yawa da kuma masu zunubi suka zo suka kuwa ci tare da shi da kuma almajiransa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ بَايَ دَ عِيسَىٰ يَنَ ثِنْ عَبِنْثِ أَغِدَنْ مَتِيُ، سَيْ مَاسُ كَرْٻَرْ هَرَاجِ دَ مَاسُ ذُنُوبِ دَيَوَ سُكَذُواْ سُكَ ذَوْنَ تَرٜىٰ دَشِ دَ أَلْمَجِرَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da kuwa Yesu yake cin abinci a gida, sai ga masu karɓar haraji da masu zunubi da yawa sun zo, sun zauna tare da shi da almajiransa.