Matthew 9:33 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da aka fitar da aljanin kuwa, sai beben ya yi magana. Taron suka yi mamaki suka ce, โBa a taษa ganin irin wannan abu a Israโila ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุนููู ฺขูุชูุฑูุฏู ุงููููุฌูููููุ ููููููู ุฏู ุจูุงูู ุนููู ู
ูุบููู ูููู ฺููขูุงุฑู ู
ูุบูููุ ุชูุฑููุงูู ู
ูุชูููููฐ ูููู ุณููููู ู
ูุงู
ูุงูู ุณูููุซูููฐ ยซุจูุนูุชููปู ุบููููู ูููู ุงููุจู ููู
ูุฑู ุญููู ุนู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan an fitar da aljanin, sai beben ya yi magana, taron kuwa suka yi mamaki, suka ce, โKai! Ba a taษa ganin irin wannan a cikin Isra'ila ba.โ