Matthew 9:36 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya ga taron mutane, sai ya ji tausayinsu, domin an wulaฦanta su ba su kuma da mai taimako, kamar tumaki marasa makiyayi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ููุบู ุฌูู
ูุนู ุณููู ุชูุงุฑู ุฏูููููุ ุณููู ููุฌู ุชูููุณูููููุณูุ ุบูู
ูุง ุณููู ุดููู ูููููู ููู
ูุจูุง ู
ููู ุชูููู
ููููุงูุ ููู
ูุฑู ุชูู
ููููู ุฏู ุจูุงุณูุฏู ู
ูููููุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma da ya ga taro masu yawa sai ya ji tausayinsu, domin suna shan wahala, suna nan a warwatse kamar tumaki da ba makiyayi.