Matthew 9:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma don ku san cewa Ɗan Mutum yana da iko a duniya yă gafarta zunubai.” Sai ya ce wa shanyayyen, “Tashi, ɗauki tabarmarka ka tafi gida.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا إِنَ سُواْ كُسَنِ ثٜىٰوَ طَنْ مُتُمْ يَنَدَ إِيكُواْ يَغَاڢَرْتَ ذُنُبَيْ عَدُونِيَا؞» سَيْ يَثٜىٰوَ شَنْيَيّٜىٰنْ «تَاشِ، كَطَوْكِ تَبَرْمَرْكَ، كَتَڢِے غِدَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma domin ku sakankance Ɗan Mutum yana da ikon gafarta zunubi a duniya”–sai ya ce wa shanyayyen–“Tashi, ka ɗauki shimfiɗarka ka tafi gida.”