Matthew 9:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da taron suka ga haka, sai suka cika da tsoro, suka yabi Allah wanda ya ba wa mutane irin ikon nan.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุชูุงุฑููุงูู ู
ูุชูููููฐูู ุณูููุบู ุญููู ุณููู ุณูููุฌฺูููุงูุฑููุงูุ ุณููู ุทููููููู ุงูููููู ููููุฏู ููุจูุงู
ูุชูููููฐ ุงููุฑููู ููููููู ุฅูููููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da taron suka ga haka, sai tsoro ya kama su, suka ษaukaka Allah, wanda ya ba mutane iko haka.