Micah 1:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku wuce tsirara da kuma kunya, ku mazaunan Shafir. Bet-Ezel tana makoki domin babu wani daga Zaโanan da ya fito don yฤ taimaka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู ู
ูุฐููููููู ุดฺูขูุฑูุ ููููุซูููฐ ุซููููู ฺูุฑูููุซู ุฏู ููููููุงุ ููู ู
ูุฐููููููู ุฐูุงุนููููู ููุฏู ฺููขูุชูุ ุจูููฐุชูููฐุธูููฐูู ุฏู ุฌูู
ูุนูุฑูุชู ุณููู ูููููุง ุจูุฐูุงูู ุณูุงู
ู ุชูููู
ููููุงู ุงููููุฑูููุชูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku mazaunan Shafir, ku wuce abinku da tsiraici da kunya. Mazaunan Za'anan ba su tsira ba. Bet-ezel ta yi kururuwa, โZai tumษuke harasashin gininki.โ