Micah 1:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku mazaunan Maresha Ubangiji zai kawo wanda zai ci ku da yaฦi. Sarakunan Israโila za su gudu zuwa Adullam.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฌููู ููููููููฐูู ุ ุฐููู ุณูุงููููฐ ูููฐููุงู ููููุฏู ุฐูููุซููู ุฏู ููุงฺงูุ ููู ู
ูุฐููููููู ู
ูุฑูููฐุดูุ ุณูุฑููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ู
ููู ุทููููููู ุฐููู ุบูุฏู ูููปููู ุนููููุงูุบููุงูู ุงููุฏููููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku mazaunan Maresha, Ubangiji zai kawo wanda zai ci ku da yaฦi, Darajar Isra'ila za ta shiga Adullam.