Micah 1:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duba! Ubangiji yana zuwa daga wurin zamansa; zai sauko yă taka maɗaukakan wuraren duniya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ، يَهْوٜىٰهْ يَنَ ذُوَا دَغَ وُرِنْ ذَمَنْسَ مَيْ ڟَرْكِے؞ ذَيْ سَوْڧُواْ، يَيِ تَڢِيَ عَكَنْ مَنْيَنْ تُدَّنْ دُونِيَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi, Ubangiji yana fitowa daga wurin zamansa, Zai sauko, ya taka kan tsawawan duwatsun duniya.