Micah 1:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wannan zai faru saboda laifin Yaฦub, da kuma zunuban gidan Israโila ne. Mene ne laifin Yaฦub? Shin, ba Samariya ba ce? Ina ne maษaukakan wuraren Yahuda? Shin, ba Urushalima ba ce?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููููู ููููููู ุณูุจููุงูุฏู ุฐููููุจููู ุบูููโุบูููุซู ููุธูุฑูููุฑู ููุนฺูงููุจู ููููฐุ ููุชููุงู ุฐููููุจููู ุบูุฏููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ู
ูููฐููููฐููููฐ ุตูุงูปููุงู ุตูุงูปููุงูู ุฐูุฑูููุฑู ููุนฺูงููุจูุ ุงููุดูููฐุ ุจูุจูููุชูุฑู ุบูู
ููู ููููุฏู ุณูู
ูุฑููู ุชููููุงููู ู
ูุณูุจูุ ู
ูููฐููููฐููููฐ ฺููููขููู ููุฑูุงุฑูููฐูู ุณูุฌููุฏู ุนูุชูุฏูููู ูู ูููููุฏูุ ุงููุดูููฐุ ุจูุจูููุชูุฑู ุบูู
ููู ููููุฏู ุนูุฑููุดููููู
ู ุชููููุงููู ู
ูุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk wannan kuwa saboda laifin Yakubu ne, Da laifin Isra'ila. Mene ne laifin Yakubu? Ashe, ba bautar gumaka da zaluncin da ake yi a Samariya ba? Mene ne kuma laifin Yahuza? Ashe, ba bautar gumaka da zaluncin da ake yi a Urushalima ba?