Micah 1:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda wannan zan yi baฦ™in ciki, in yi kuka; zan yi tafiya ba takalmi, zan tuษ“e, in kuma yi tafiya tsirara. Zan yi kuka kamar dila, in yi baฦ™in ciki kamar mujiya.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุฐูŽู†ู’ูŠู ู…ูŽูƒููˆุงู’ูƒู ุงู•ูู†ู’ูŠู ูƒููˆูƒูŽุงุŒ ุฐูŽู†ู’ ุชููˆูปูœู‰ูฐุŒ ุงู•ูู†ู’ูŠู ุชูŽฺขููŠูŽ ฺŸูุฑูŽุฑูŽุž ุฐูŽู†ู’ูŠู ุฑููˆุฑู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูƒูŽุฑู’ู†ููƒูŽู†ู’ ุฏูŽุงุฌูุŒ ุงู•ูู†ู’ูŠู ูƒููˆูƒูŽุง ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุฌูู…ูู†ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mika ya ce, โ€œSaboda wannan zan yi baฦ™in ciki, in yi kuka, Zan tuษ“e, in yi tafiya huntu. Zan yi kuka kamar diloli, In yi baฦ™in ciki kamar jiminai.